Download Kalarawi Kano Mp3 APK for Android - Games - Free - Latest Version

qr

Kalarawi Kano Mp3 APK

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Bala Kalarawi Kano

Version1.3 (1002)
UpdatedJul 25, 2020 (10 months ago)
DeveloperZaidHBB
CategoryApps, Music & Audio
IDcom.andromo.dev492494.app833990
Installs10,000+

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Kalarawi Kano Mp3" na kunshe da wa'azin Marigayi Malam Lawan Kalarawi Kano, Allah ya gafarta masa da Rahama Ameen.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

What's New

*Bug Fixed

Email: zaidjaz10@gmail.com

See more

See more