Information

IDcom.andromo.dev658544.app958905
DeveloperBest free Apps 2019
Version2.3 (4)
UpdatedMay 22, 2019 (10 months ago)
Installs500+

Saduwa Da Iyali - Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata APK

Ilmin saduwa - wanna bayani zai Taimaki ma'aurata domin Gyaran zamantakewa.

Wannan App yana bayani ne ga Saduwa Da Iyali - Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

􀀁 samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da Saduwa Da Iyali
􀀁 bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin Saduwa Da Iyali a rayuwa
􀀁 an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi. Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.


Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Saduwa Da Iyali (Jima'i) da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

Saduwa Da Iyali a musulunci
Hukunce hukuncen Saduwa Da Iyali
Saduwa Da Iyali a Rayuwar Aure
Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
Lokutan daya kamata a sadu da iyali..
SUFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA
SUFFOFIN KWANCIYAR Saduwa Da Iyali
DANDANON Saduwa Da Iyali
Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata
Muhimmancin Saduwa Da Iyali Da Sanyi :Don Ma’aurata
Abubuwan Dubawa da Kula
HUKUNCIN SHAN FARJI KO TSOTSAR AL' AURA DA AMFANINSA

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!


###################################################

MARRIED ONLY*

*NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

*da fatan ma'aurata suna fahimtar wanna app mai taken a sama domin gyara zamantakewar aure*

ALLAH ka gafarta mana"


Email: kzapps88@gmail.com

... Read more

Latest Version

2.3 (4) May 22, 2019
armeabi-v7a, x86, ...May 22, 2019
Android TV, Tablet, ...May 22, 2019
Android 4, 5, 6, 7, 8, 9, 10May 22, 2019

Old Versions

2.6 (8)Nov 04, 2019
2.3 (7)Aug 03, 2019
2.3 (5)Jul 31, 2019
See more
Download APK(5 MB)