Shaukin So - Hausa Novel APP Shaukin so littafine dake nuni akan soyayya, yadda ake farowa da kuma yadda take wanzuwa a tsakanin masoya.. shidai wannan littafi karantashi shine zai kara gamsar da me karatu kan yadda so yake farawa. Dan Allah Kada ku manta kuyi rate na wannan app Read more