qr

Sheikh Kabiru Gombe mp3 APK

Saurari Karatun Sheikh Kabiru Gombe a wayarku. Malam Kabiru Gombe FREE App.

Version3 (7)
UpdatedSep 26, 2018 (2 years ago)
DeveloperKareemTKB
CategoryApps, Music & Audio
IDcom.andromo.dev391844.app561103
Installs50,000+

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan itace manhajja ta farko a cikin wannan gida domin kawo muku karatu tare da babban malami Sheikh Kabiru Gombe. Yana aiki ba tare da internet ba.

A ciki akwai waazozi kamar haka:

1. Tarkon Shaidan da illolinsa

2. Azkar na sunnah

3. Rayuwar malaman sunnah

4. ILLar Zina kan Jama'a

Idan kunji dadin wannan manhajja don Allah kar a manta a yada ta domin sauran yanuwa su samu. Manhajja ta farko kenan domin sauraren malam kabiru Gombe a wayoyinku.


Domin samun wadansu manhajjoji kyauta na sauran malamai, to aiko da sunan malamin da kuma audio files na karatun domin mu zamar dashi manhajja mu kuma saka a wannan gida.

Allah ya karba mu daku baki daya.

Sheikh kabiru Gombe yanzu ya shigo cikin play store! Alhamdulillah.

---------------------------------------------------------
Free Hausa islamic app to bring you selected lectures of Sheikh Kabiru Gombe. This app works perfectly offline in shaa Allah.

If you like it, please don't forget to share with others.

Sheikh kabiru gombe mp3 now available for free on Google's Play store! Alhamdulillah


Email: nasir.abdulkarim1@gmail.com

See more

See more