qr

Sirrori 3o Na Mallakar Mace Mp3 APK

Saurari Wa'azi akan Sirrori 30 na Mallakar mace tare da Sheikh Ali Pantami.

Version1.3 (1002)
UpdatedJul 13, 2020 (3 weeks ago)
DeveloperZaidHBB
CategoryApps, Music & Audio
IDcom.andromo.dev492494.app684742
Installs50,000+

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Sirrori 3o Na Mallakar Mace Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Sirrori 3o Na Mallakar Mace da kuma Muhimmancin kara Aure da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


Email: zaidjaz10@gmail.com

See more
See more

See more