qr

Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami APK

Saurari Wa'azi akan Sunnoni Da Bidioin Aure tare da Sheikh Ali Pantami.

Version1.2 (1001)
UpdatedMay 19, 2020 (2 months ago)
DeveloperZaidHBB
CategoryApps, Music & Audio
IDcom.andromo.dev492494.app684740
Installs5,000+

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wanna application mai suna "Sunnoni Da Bidioin Aure Mp3-Pantami" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan:
*Sunnoni Da Bidioin Aure,
*Hakkokin Ma'aurata,
*Gyara Kayanku Ma'aurata da kuma
*Hakuri da juna Ma'aurata da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


Email: zaidjaz10@gmail.com

See more
See more

See more