Karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam na Arba'una Hadith ( 21 - 49 ).

최신 버전

버전
업데이트
2025. 10. 16.
개발자
카테고리
설치 수
50,000+

App APKs

Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APP

Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud의 2부 중 2부
Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith(21 - 49).

A cikin want App din akwai 다운로드 링크는 domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam(Arbaun Hadith 1-20)입니다.

Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb 검색창 domin ganin dukkan App dina.

Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da 이메일 nasir.abdulkarim1@gmail.com

Kada ka/ki manta 공유 dinwanan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.

Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:

아르바우나 하디스 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wantan kenan
셰이크 자파르 마타사 나가리
셰이크 자파르 와진 마울루드
셰이크 자아파르 하코킨 마타
셰이크 자파르 메이스 무술마
셰이크 자아파르 바야닌 아이키 하지 다 움라
말람 자파르 바야닌 진인 하일라

Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.

Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
자세히 알아보기

광고