Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 APP
Wannan karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).
Liên kết tải xuống ứng dụng cikin Wanna din akwai domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam (Arbaun Hadith 1 - 20).
Bayan karatun Arbaun Hadith và Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb một thanh tìm kiếm domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta chia sẻ din Wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato Wannan kenan
Sheikh Jafar Matasa Nagari
Sheik Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
Sheikh Jaafar Mace Musulmah
Sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila
Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.





