Gyaran Jiki APP
Tsaftar jiki da kula dashi abune da ake bukata a wurin kowa amma hakan yafi tasiri ga mata, kasancewarsu abin kawa da ado na duniya. Idan mace tana gyara jikinta shine zaki ganta koda yaushe abar shaawa cikin farin ciki sannan abar so agun kowa.
Idan kika kasance matar aure kuma mai gyara jiki maigida zaiyi alfahari dake sannan zakiyi kwarjini a idanunsa. sannan bazaiji shaawar wata mace ba, asalima hakan zai rage masa son ganin wata idan ba uwargida ba.
a wannan dandali munyi bayanin hanyoyi da dama da bada shawarwari akan yadda mata zasu kula da jikinsu, za ki iya zabar duk hanyar da tayi miki. Muna fata Allah yasa a dace.
idan ku/kinada wata tambaya ko shawara zaku iya tuntubarmu ta email, zamu amsa muku da izinin Allah.


